Germain na son Erling Haaland, ƙungiyoyin Turai da dama na son Bernardo Silva yayin da Carlo Ancelotti ke son ci gaba da zama ...
Man Utd na son ɗauko ɗanwasan Liverpool Alexis Mac Allister, Man City ba ta son sayar da James Trafford, Nicolas Jackson zai ...
Majlisar Dinkin Duniya ta ce a cikin kwanaki uku na farko da fara yaƙin a birnin el-Fasher, ''mutane aƙalla 4,400 aka kashe'' ...
Masana tsaro a ƙasar na ganin akwai fannonin da ya kamata a bai wa fifiko a horon da za a bai wa dakarun Najeriyar, domin ƙarfafa su a ƙoƙarin da suke yi na murƙushe ƙungiyoyin ƴanbindiga a ƙasar.
Saurayi da budurwa da suka kwana a Shenzhen sun gano cewa an ɗauki bidiyonsu na kwanciyar aure a asirce kuma aka yaɗa ta ...
Ivan Toney ya buɗe ƙofar dawowa gasar Premier, Liverpool ba ta son sayar da Dominik Szoboszlai, amma Nick Woltemade na da tabbacin komawa taka leda a Bundesliga.
Real Madrid na matsa kaimi kan ɗan wasan tsakiyar Manchester City Rodri, Arsenal na cikin ƙungiyoyin da ke son Leon Goretzka, ...
Na zaci cewa abin ba zai wuce wata uku zuwa huɗu ba, ashe na yi kuskure a hasashena," kamar yadda Ilett ya shaida wa BBC.
An samu hargitsi a zaman majalisar dokokin Najeriya na ranar Talata bayan ƴan majalisa na jam'iyyun adawa sun yi zargin cewa an yi musu ƙarfa-ƙarfa wajen tilasta amincewa da dokar zaɓen ƙasar da aka ...
Sandro Tonali na kan gaba da Manchester United ke farauta don maye gurbin Casrmiro, Liverpool za ta ba Federico Chiesa damar ...
White, Ƙungiyoyin Saudiyya na farautar ɗanwasan gaba na Liverpool Mohamed Salah, yayin albashin Sandro Tonali ke neman zama ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results